Hadith · 8317 · HausaSource ↗
Anyi jayayya tsakanin Annabi Adam da Musa, sai Musa ya ce da shi ya kai Adam ka tozarta mu ka futar da mu daga cikin Aljanna, sai Adam ya ce da shi: Ya kai Musa Allah ya zaveka da yin Magana kuma yayi maka rubutu da Hannunsa, shin ka zargeni kan Alamarin da Allah ya qaddara shi kafin ya halicce ni da Shekara Arba'in? Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa, Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa. - Hadith Translation
Daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Anyi jayayya tsakanin Annabi Adam da Musa, sai Musa ya ce da shi ya kai Adam ka tozarta mu ka futar da mu daga cikin Aljanna, sai Adam ya ce da shi: Ya kai Musa Allah ya zaveka da yin Magana kuma yayi maka rubutu da Hannunsa, shin ka zargeni kan Alamarin da Allah ya qaddara shi kafin ya halicce ni da Shekara Arba'in? Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa, Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa"
- Narrated by
- Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
- Grade
- Ingantacce ne
Original Arabic text
احتج آدم وموسى، فقال له موسى: يا آدم أنت أبونا خيبتنا وأخرجتنا من الجنة، قال له آدم: يا موسى اصطفاك الله بكلامه، وخط لك بيده، أتلومني على أمر قدره الله علي قبل أن يخلقني بأربعين سنة؟ فحج آدم موسى، فحج آدم موسى
عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «احتجَّ آدمُ وموسى، فقال له موسى: يا آدمُ أنت أبونا خَيَّبتنا وأخرجتَنا من الجنة، قال له آدمُ: يا موسى اصطفاك اللهُ بكلامِه، وخطَّ لك بيدِه، أتلومُني على أمرٍ قَدَّره اللهُ عليَّ قبل أنْ يخلُقَني بأربعين سنةً؟ فحَجَّ آدمُ موسى، فحَجَّ آدمُ موسى».
متفق عليه · صحيح
النص العربي والتخريج وجميع الترجمات